Dambun couscous.

Dambun couscous You can cook Dambun couscous using 8 ingredients and 6 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of Dambun couscous

 1. Prepare of Couscous.
 2. Prepare of Spinach.
 3. Prepare of Vegetable oil.
 4. You need of Tattasai.
 5. Prepare of Tarugu.
 6. You need of Albasa.
 7. You need of Spices.
 8. It’s of Water.

Dambun couscous step by step

 1. Ki wanke alayyahu sai ki yanka shi ki ajiye a gefe.
 2. Ki wanke kayan miyanki ki jajjaga.
 3. Ki samu babban roba ki juye couscous a ciki.
 4. Sai ki xuba kayan miyanki da alayyahu da spices of your taste ki jujjuya sosai,sanna ki dan yayyafa mai ruwa yayin juyawan..
 5. Sai ki samu tukunya ki xuba ruwa dan daidai a ciki sai kisa kwandon a ciki make sure kwandon bai taba ruwan tukunyar cx steam din ake so ya dafa couscous din. Sai ki samu Leda mai kyau ki rufe couscous din sannan ki rufe tukunyar ruff..
 6. Ki dinga dubawa tym to tym ko yayi taushi. In ya turaru sai ki sauke ki toya vegetable oil ki yanka albasa a ciki sai ki juye a saman dambun ki chakuda. It taste yummy.